Al-Mustadrak alaa al-Sahihain

Al-Mustadrak alaa al-Sahihain
Asali
Mawallafi Hakim al-Nishaburi (en) Fassara
Asalin suna الْمُسْتَدْرَكُ عَلَى الصَّحِيحَيْن
Characteristics
Harshe Larabci
Muhimmin darasi Hadisi
hadith

Al-Mustadrak Ala As-Ṣaḥeeḥayn ( Larabci: المستدرك على الصحيحين‎) Ko Mustadrak Al Hakim: ( Larabci: مستدرك الحاكم‎ ), ya kasan ce kuma shi ne tarin hadisi mai girma biyar da Hakim al-Nishapuri ya rubuta (Nishapur yana nan Iran). Ya rubuta shi a shekara ta AH 393 (1002-1003 CE), yana da shekara 72.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy